25 Nuwamba 2025 - 08:04
Source: Quds
Rasha Ta Kai Hari Kan Cibiyoyin Wutar Lantarki Na Ukraine

Ma'aikatar Makamashi ta Ukraine ta sanar a ranar Talata cewa Rasha ta kai wani babban hari kan cibiyoyin wutar lantarki na kasar.

Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na na Ahlul Baiti (AS) – ABNA– ya habarto cewa: Ma'aikatar Makamashi ta Ukraine a cikin wani sako a Telegram: "A halin yanzu, ana ci gaba da kai wani babban hari da makiya suka kae ci gaba da kai wa kan cibiyoyin samar da makamashi".

Ma'aikatan sashen makamashi za su tantance sakamakon hare-haren nan ba da jimawa ba kuma za su fara aikin gyara da zarar yanayin tsaro ya ba da dama.

Your Comment

You are replying to: .
captcha